Friday, February 13
Shadow

Da Duminsa: An kama Direban da ya tuka Dan Damben Najeriya, Anthony Joshua da abokansa suka yi Khàdàrì

Rahotanni sun bayyana cewa, An kama Direban da ya tuka motar su Dan Damben Najeriya, Anthony Joshua da abokansa wanda ta yi hadari.

An kamashi ne aka kaishi ofishin ‘yansanda inda aka masa tambayoyi.

Rahotanni sun ce, direban me suna Kayode Adeniyi, dan kimanin shekaru 46 za’a gurfanar dashi ne gaban kotu inda akw zarginsa da aikata laifuka 2 wanda suka hada da tukin ganganci da Kisan kai.

Abokan Anthony Joshua 2 ne suka mutu a wannan hadari wanda shi kuma ya jikkata.

Karanta Wannan  Matasa Biyu Kenan Da Masu Kwaçen Waya Suka Kàshè A Unguwàr Shèka Dake Kano A Daren Ranar Larabar Da Ta Gabata, Inda Suka Fasa Shagunan Da Suke Kwana Suķa Kwacè Musù Wayoyi Tare Da Bùŕmà Musù Wùķà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *