Sunday, December 14
Shadow

Da Duminsa: An zabi sabon Fafaroma

Rahotanni dake fitowa daga fadar Vatican na cewa an zabi sabon Fafaroma wanda zai maye tsohon Fafaroma Francis.

An tabbatar da hakanne bayan da aka ga farin hayaki ya tashi a saman fadar wanda hakan ke tabbatar da an zabi sabon Fafaroma.

Saidai zuwa yanzu ba’a san ko wanene ba.

Karanta Wannan  An daure wannan malamar makarantar tsawon shekaru 30 saboda yiwa dalibanta maza Fyàdà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *