
Shugaba Tinubu Ya Cire Sunan Maryam Sanda Cikin Jerin Sunayen Masu Laifi Da Ya Yiwa Afuwa
Shugaban Kasar Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya cire sunan Maryam Sanda daga cikin jerin masu laifi da zai yiwa afuwa.
Wannan na cikin wani sabon jerin sunayen mutanen da aka rubuta, wanda shugaba Tinubu zai yi wa afuwa, sai dai babu sunan Maryam Sanda a ciki. Me zaku ce ?