Wednesday, January 15
Shadow

Da Duminsa: EFCC ta gayyaci Kwankwaso zata fara bincikenshi kan Naira Biliyan 2.5

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci ta EFCC ta gayyaci tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso dan bincikensa kan zargin almundahanar Naira Biliyan 2.5 na kudin fansho din ma’aikata.

Wata majiya daga hukumar tace an gayyaci Kwankwaso kuma ya bayar da bayanai kan lamarin.

Saidai an ce za’a ci gaba da bincike.

Saidai da aka tuntubi kakakin EFCC ko me zai ce kan lamarin, yaki cewa uffan.

Karanta Wannan  Cikin Lumana Muka Yi Zaɓen 2019 Amma Aka Ƙirƙiro Mana Inkwankulusib, Céwar Ja'afar Ja'afar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *