Thursday, April 2
Shadow

Da Duminsa: EFCC ta saki Malam Nasiru Ahmad El-Rufai saidai wata Hukumar ta sake kamashi

Hukumar ICPC tace kama Malam Nasiru Ahmad El-Rufai daga hannun EFCC.

Hukumar tace Malam Nasiru na hannunta a tsare.

Me yada labarai na hukumar J. Oko Odey ne ya bayyana haka i da yace sun kama malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne da yammacin ranar Laraba, kamar yanda The Cable ta bayyana.

A baya dai The Cable tace DSS ne suka kama Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abin Kunyar da 'yan Kungiyar Barcelona suka yi bayan sun lashe kofi da ake ta magana akai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *