Friday, December 26
Shadow

Da Duminsa: Gwamnatin ta saka yaren Mandarin na kasa China cikin wanda za’a rika koyarwa a Makarantun Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta amince da saka yaren Mandarin cikin yarukan da za’a rika kiyarwa a cikin makarantun gaba da sakandare a Najeriya.

Wannan na daga cikin tsarin karfafa alaka me kyau ta kasuwanci da canjij Al’adu tsakanin Najeriya da kasar ta China.

Karanta Wannan  Ku baiwa Zuciyarku hakuri ko tana so ko bataso ku sake zaben mu, saboda mu samu kammala gyaran da muka fara, idan kuka zabi wani shugaban kasa, ba Tinubu ba, za'a samu babbar matsala dan zai dakatar da duka ayyukan ci gaban da ya fara ne>>Gwamnatin Tinubu ta roki 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *