Wednesday, February 18
Shadow

Da Duminsa: Ji Abinda DSS sukawa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayin da yake hannun EFCC

Screenshot

Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar ‘yansandan Farin kaya, DSS sun amshi malam Nasiru Ahmad El-Rufai daga hannun EFCC.

Hakan na zuwane bayan da Malam Nasiru ya shafe kwanaki biyu a hannun EFCC suna masa tambayoyi.

Sun yi ta fama da basu bayanai a rubuce amma yaki amincewa.

Jaridar The Cable tace ta samu bayanan hakanne daga wata majiya a EFCC din.

Karanta Wannan  Wani Bincike ya gani masa da suka fito daga kauye da kuma ke fama da talauci da yunwa sun fi son mata masu manyan Nònùwà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *