Wednesday, October 14
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kama hanyar zuwa ofishin EFCC dan amsa gayyatar da suka masa

Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kama hanyar zuwa ofishin EFCC dan amsa gayyatar da suka masa.

An ga dandazon mutane sun taru sun yi masa rakiya.

Dama dai malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa a ranar Litinin zai amsa gayyatar da EFCC suka masa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan da a baya taje Ka'aba ta tsyne masa, Sadiya Haruna ta sake komawa musamman gaban Ka'aba ta kuma ce ta yafewa Gfresh Allah ya yafe masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *