Motar Naziru Sarkin Waka, G-Wagon ta samu matsala a jihar Yobe.
An ga Naziru saidai wata motar aka kawo ta daukeshi ya bar motar a wajan.
An ga Bidiyon motar ana ta kokarin gyarata, taki gyaruwa.