
Rahotanni daga jihar Rivers sun ce matan jihar sun kunyata, matar shugaban kasa, Remi Tinubu yayin da ake gudanar da wani taro inda ana tsaka da taron suka tashi suka kama gabansu yayin da ta tashi take jawabi.
Sun ce basa son jin jawabinta, jawabin matar dakataccen gwamnansu, Simi Fubara suke son ji.
Da yawa sun jinjinawa matan saboda wannan kokari