Thursday, July 16
Shadow

Da Duminsa: Kasar Amurka tace shugaba Tinubu ya gaggauta cire karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle daga mukaminsa saboda bata yadda dashi ba

Kasar Amurka ta bayyana cewa bata yadda da karamin ministan tsaro na Najeriya ba, Bello Matawalle.

‘Yar majalisar jihar Florida, Kimberly Daniels ce ta bayyana hakan inda tace suna kira ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ko dai ya cire Bello Matawalle ko kuma ya canja masa ma’aikata.

Hakan na zuwane yayin da matsalar tsaro ke ci gaba da ta’azzara a musamman Arewacin Najeriya.

A baya dai akwai zarge-zargen da ake tawa karamin Ministan tsaron wanda ya sha musantawa

Karanta Wannan  Da Ganduje ya cireshi wani gari ya kaishi, amma mu ba zami yi haka ba, ina rokon A kaishi Koda Wudil ne>>Inji Sarkin Dawaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *