
Kasar Rasha a karin farko ta yi magana akan Barazanar harin da shugaban kasar Amurka, Donald Trump yace zai kawo Najeriya.
Kasar ta bakin me magana da yawun ma’aikatar harkokin kasashen waje, Maria Zakharova tace tana saka ido akan Najeriya da abinda ka iya faruwa
Ta yi kira ga kowane bangare dasu mutunta dokokin kasa da kasa.
Hakan na zuwa ne bayan da kasar China tace tana tare da Najeriya sannan bata goyon bayan kowace kasa ta kawowa Najeriya Khari.
Comment..To allah yakiyaye.ameen