Sunday, April 12
Shadow

Da Duminsa: Kun dai san ni Sanata ne koh? Toh wallahi tunda Tinubu ya zama shugaban kasa, babu kasafin kudin da aka aiwatar sacw kudin kawai suke>>Inji Sanata Aminu Waziri Tambuwal

Sanata Aminu Waziri Tambuwal tsohon Gwamnan jihar Sokoto ya bayyana cewa, kasafin kudin shekarar 2023, dana 2024 dana 2025 duk ba’a aiwatar dasu ba.

Yace Sace kudin kawai suke.

Ya bayyana hakane a kan wani dandamali inda yake wa jama’a jawabi.

Bidiyon jawabin nasa ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: A yayin da Kiristoci ke fitowa da irin asarar Ràyùkàn da suka yi a Najeriya, suma wasu Musulmai sun fara fitowa da Asarar Ràyùkàn da suka yi a Jos dan jawo hankalin kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *