Friday, February 13
Shadow

Da Duminsa: Ministan Abuja Nyesom Wike ya farawa shugaba Tinubu yakin nema zabe

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya fara yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kin Neman zabe a jihar Rivers.

Saidai da yawa na cewa yayi wuri ace an fara yakin neman zabe tun yanzu.

Karanta Wannan  PDP ba ta shirya wa zaɓen 2027 ba - Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *