Monday, February 23
Shadow

Da Duminsa: Rahotanni na cewa Kakakin Majalisar Dattijai Akpabio ya yanke jiki ya fadi an garzaya dashi Asibiti

Wasu rahotanni na jawo cewa, Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio ya yanke jiki ya fadi an garzaya dashi zuwa Asibiti.

Wata ‘yar Jarida, Adeola Fayehun ce ta bayyana hakan.

Saidai zuwa yanzu ofishin Akpabio bai tabbatar ko karyata Rahoton ba

Karanta Wannan  Ji abin mamaki ga rayuwar dan daba daya addabi Kaduna, Watau Habu dan Damusa da aka kashe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *