Friday, November 6
Shadow

Da Duminsa: Rikicin ya fara kazancewa, Rarara ya sakewa Davido Martani

A yayin da Davido ya cewa, Rarara Ko sunansa bai iya fadi ba.

Rarara ya sakewa Davido Martani inda yace “Kashiga Taitayinka”

Saidai Davido ya sake masa magana da cewa, Bashi da Ilimi da yana da ilimi da sun yi magana.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kwankwaso ya bayyana dan takarar Gwamnan jihar Kano karkashin jam'iyyar NDC kuma ba Gawuna bane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *