Friday, January 23
Shadow

Da Duminsa: Shahararren dan Damben Najeriya, Anthony Joshua ya tsallake rijiya da baya bayan da wani Hatsari ya rutsa dashi

Shahararren dan damben Najeriya, Anthony Joshua ya tsallake rijiya da baya bayan da wani hadarin mota ya rutsa dashi.

Mutane 2 ne suka rigamu gidan gaskiya a hadarin.

hadarin ya farune ranar litinin akan hanyar legas zuwa Ibadan.

Anthony Joshua ya ji raunuka wanda basu da tsanani sosai.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya umarci a kammala titin Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano kuma a ƙawata shi da fitilu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *