Tuesday, February 24
Shadow

Da Duminsa: Shima Dan uwan Buhari, Mamman Daura na can kwance a Asibitin kasar Ingila rai hannun Allah

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni sun bayyana cewa, dan uwan Buhari, Mamman Daura na can kasar Ingila a kwance a asibiti rai hannun Allah.

Rahotan na zuwa ne jim kadan bayan samun rahoton rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Muna fatan Allah ya jikan Buhari, ya baiwa mamman Daura lafiya.

Karanta Wannan  Karanta Jadawali: An fitar da bayanin Jihohin da dalibai suka fi karbar bashin karatu na NELFUND na Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *