Thursday, March 5
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya je Kano Ta’aziyyar aika-aikar da akawa Uwa da ‘ya’yanta a Dorayi

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aika da me bashi shawara akan harkar sadarwa,Malam Abdulaziz Abdulaziz Kano da yawa Mijin matarnan, Malam Haruna Ta’aziyya.

Shugaban ya yiwa Malam Haruna ta’aziyyar Matarsa da ‘ya’yansa inda yace za’a hukunta wanda suka yi wannan aika-aika cikin gaggawa.

Karanta Wannan  Naso in samar wa da jihata wutar Lantarki da bata daukewa amma shugaban kasa ya hanani>>Inji Tsohon Gwamnan jihar Akwa-Ibom, Victor Atah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *