
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahya ta daurewa mutane kai bayan da yanzunnan ta rubuta cewa duk wanda tawa laifi ya yafe mata.
Maryam Yahya ta rubuta hakanne a shafinta na Instagram.
Saidai bata kara da wani bayani ba.
Da yawa dai sun yi ta tambayar lafiya dai koh?
