
Rahotanni sun bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na shiri daukar Dr. Rabiu Musa Kwankwa a matsayin mataimakinsa.
rahoton yace shiyasa ma Shugaban ya matsayawa Ganduje ya sauka daga shugabancin jam’iyyar APC.
A yaune dai aka samu rahotannin dake cewa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sauka daga mukamin shugaban jam’iyyar APC bayan da fadar shugaban kasa ta nemi yayi hakan.
Idan hakan ta tabbata, rade-radin da ake yadawa cewa shugaba Tinubu ba zai tafi da Kashim Shettima ba a zaben shekarar 2027 ta tabbata kenan.