Friday, July 17
Shadow

Da Duminsa: Tsaffin ‘Yansanda dake Zàngà-zàngà a Abuja sun tare babbar kofa shugaba fadar shugaban kasa

Rahotanni sun bayyana cewa, Tsaffin ‘yansandan dake zanga-zangar neman hakkinsu a Abuja sun tare babbar kofar shiga fadar shugaban kasa, Aso Villa dake Abuja.

Tsaffin ‘Yansandan sun nemi cewa sai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sakawa dokar da zata fitar da su daga tsarin Fansho na gama gari sannan zasu bar wajan.

‘Yansandan dai sun kwashe kwanaki suna zanga-zangar dan neman a biya musu hakkokinsu na kammala aiki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mafi yawancin matan aure yanzu duk Qaruwaine, kuma suna shaye-shaye, saidai ni na yi sa'a ban taba kama matata da Qwarto ba>>Inji Gfresh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *