Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa:Aljanu sun je Asibiti Duba Adam A. Zango bayan da yayi Hadari

Sunce ta karewa Adam A Zango baya da kowa sai gashi har aljanu ke cika mana asibiti wajen dubiyar ganinsa saboda yawan jama’a ko aljanun sai sunyi kwana biyu suke samun damar ganinsa, komai zamanka celebrity a Kannywood sai kayi hakurin bata lokaci a waje kafin ka samu shiga dubiyar Adamu Zango a dakinsa, idan baka yi hakurin ba saidai ka fita

Bantaba ganin celebrity a wannan yankin namu wanda yake da masoyan gaskiya ( Fan) ba irin Adamu Zango, masoyansa ba wanda ya siya da kudi ko karya ko da yarjejeniya sai don kauna da soyayyar gaskiya a tsakaninsa da masoyansa

Adamu Zango bawan Allah, muna rokon Allah ya kara baka lafiya Boss.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda ta kwanta a kasa tana ta Burgima saboda murnar samun aiki bayan shekaru 18 da kammala karatu

Daga Saifullahi Safzor

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *