Saturday, December 13
Shadow

Da Duminsa:APC ta gayawa Gwamna Fubara na jihar Rivers ko dai ya ajiye mukaminsa salin Alin ko a tsigeshi

Shugaban Jam’iyyar APC na jihar Rivers, Tony Okocha ya baiwa gwamnan jihar, Siminalayi Fubara zabin ko dai ya ajiye mukaminsa salin Alin ko kuma a tsigeshi.

Ya bayyana hakane a wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai ranar Litinin a babban birnin na jihar watau Fatakwal.

Ya bayyan gayyatar da Fubara yawa ‘yan majalisar jihar da cewa ta mugunta ce.

Okocha yace sun baiwa Gwamna Fubara awanni 48 ya sauka ko a tsigeshi.

Karanta Wannan  Na yi nadamar yin takara tare da Atiku saboda mutanen mu basu son dan Arewa>>Inji Ifeanyi Okowa wanda yawa Atiku Abubakar mataimaki a takarar shugaban kasa ta 2023 bayan ya koma APC daga PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *