
Rahotanni daga jihar Rivers na cewa, An sake fasa bututun iskar Gas a jihar Rivers.
Hakan na zuwane sati daya bayan cire gwamnan jihar, Simi Fubara da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi inda ya saka gwamnan Rikon Kwarya.
Jaridar Vanguard ce ta kawo Rahoton saidai zuwa yanzj baya bayar da cikakken bayanin inda lamarin ya faru ba