Saturday, January 3
Shadow

Da Duminsa:Kalli Bidiyon yanda wani dake tsaye a bayan shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya ya ke jiki ya Fhadi

Wani mutum dake tsaye a bayan shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yanke jiki ya fadi yayin da ake ganawa da manema labarai.

An ga wasu na gaggawar kaiwa mutumin agaji.

Bayan faruwar lamarin, an kori ‘yan jarida daga dakin taron.

Wasu ‘yan Najeriya dai sun rika fadar cewa addu’arsu ce ta fara aiki.

Karanta Wannan  Najeriya ta zo ta shida a cikin kasashen da aka fi aikata ayyukan tà'àdàncì a Duniya na shekarar 2025

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *