Sunday, December 14
Shadow

Dan Gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kaiwa Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara

Dan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara a gida.

A jiya ne dai Seyi Tinubu ya yi buda baki da matasa a Kano.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wata Inyamura data karbi Addinin Musulunci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *