Tuesday, September 1
Shadow

Kawuna a Legas yake zaune amma baya cin kifin da ake sayarwa a Legas, Kullun Idan zai ci kifi, Landan yake aikawa a siyo mai a doro a jirgin sama a kawo mai>>Inji Dan Forex, Dapo Wills

Shahararren dan Forex, Dapo Wills ya bayyana cewa, Kawunsa na zaunene a Legas amma idan zai ci Kifi, baya cin wanda ake sayarwa a Legas.

Yace Landan yake aikawa a siyo kifin a sako mai shi a jirgi sannan a kawo ya ci.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi wadda ta watsu sosai a kafafen sadarwa.

Kalli Bidiyon hirar a kasa:

Karanta Wannan  Wasu kungiyoyi masu saka ido a harkokin siyasa daga jihar Gombe sun yi Allah wadai da kalaman Dan takarar Gwamna na jam'iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami inda sukace ya daina kalaman da zasu iya kawo rudani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *