Friday, January 23
Shadow

Darajar Naira ta farfado a kasuwar canji

Darajar Nair ta farfado a kasuwar canji inda a jiya aka sayi dalar Amurka akan Naira 1,493.

A bayanan da CBN ya saki, an ga cewa farashin Dala ya sakko daga Naira 1,506 kamar yanda aka siya a ranar Laraba zuwa Naira 1493 kamar yanda aka siya a ranar Alhamis.

Hakan na nuna an samu saukin Naira 13 kenan.

Karanta Wannan  Kifewar kwale-kwale ta kàshe mutum biyar a jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *