Wednesday, April 8
Shadow

Direban Adaidaita Sahu Ya Kare Da Sakamako Mafi Daraja A Jami’ar Bayero Dake Kano

Direban Adaidaita Sahu Ya Kare Da Sakamako Mafi Daraja A Jami’ar Bayero Dake Kano.

Matashi mai sana’ar tuka a daidaita sahu (Keke Napep) ɗan Kofar Arewa Daura dake jihar Katsina, mai suna Ibrahim Siraja ya fita da matsayi mafi daraja (first class) a matakin digiri a Jami’ar Bayero dake Kano.

CGPA 4.56(FIRST CLASS HONOUR)

Muna addu’ar Allah ya sanya albarka a wannan karatu Allah yakawo sabon arziki

Daga Aliyu Lawal Namadan.

Karanta Wannan  INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Dan Agaji Ya Rasu Yana Tsaka Da Yi Wa Mahajjata Hidima A Filin Jirgìn Samà Na Jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *