Direban Adaidaita Sahu Ya Kare Da Sakamako Mafi Daraja A Jami’ar Bayero Dake Kano.

Matashi mai sana’ar tuka a daidaita sahu (Keke Napep) ɗan Kofar Arewa Daura dake jihar Katsina, mai suna Ibrahim Siraja ya fita da matsayi mafi daraja (first class) a matakin digiri a Jami’ar Bayero dake Kano.
CGPA 4.56(FIRST CLASS HONOUR)
Muna addu’ar Allah ya sanya albarka a wannan karatu Allah yakawo sabon arziki
Daga Aliyu Lawal Namadan.