Monday, March 17
Shadow

Donald Trump ya lashe zaben shugaban kasar Amurka

Rahotanni daga kasar Amurka na cewa Donald Trump ne ya lashe zaben shugaban kasar a karo na 2 inda ya doke abokiyar takararsa Kamala Harris.

Tuni dai ya bayyana cewa dama an gaya masa ba a banza Allah ya tsallakar dashi daga yunkirin kisan da aka so yi masa ba.

Shuwagabannin kasashe irin na faransa, Israela, Firaministan Ingila tuni suka taya Donald Trump murnar lashe zaben.

Karanta Wannan  Karma ku yi tsamanin gyaruwar wuta nan kusa, Wutar lantarkin Najeriya zata ci gaba da lalacewa, da kyar muke iya kula da injinan wutar saboda duk sun tsufa>>Inji Ministan wutar Lantarki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *