Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashiya da ake cewa kwaila ta nuna Qirjinta inda tace daga yau kar wanda ya sake ce mata kwaila ita cikakkiyar macece

Wannan wata matashiyace da ake yawan damu da cewa Kwaila a Tiktok, Saidai tace dalilin shine a zaune take yin Bidiyo.

Ta tashi tsaye inda ta nuna Qirjinta tace gashinan ita cikakkiyar macece kada wanda ya sake ce mata kwaila.

https://www.tiktok.com/@big.grill.backup/video/7687965911155887361?_r=1&_t=ZN-99wV23b3Mes
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon sanata Elisha Abbo da matarsa suna rawa, yace suna jin dadinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *