Tuesday, April 7
Shadow

Duk da kai Malami ne amma yanzu tunda ka shiga siyasa, dole a buga ganga ka yi rawa>>Sakataren jam’iyyar APC na jihar Gombe ya gayawa Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami

Sakataren Jam’iyyar APC na jihar Gombe, Ibrahim Musa ya bayyanawa tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami cewa, dolene a yanzu ya ajiye malunta tunda ya shiga siyasa.

Yacewa Malam dolene a yanzu ya a buga ganga kuma yayi rawa.

Ya bayyanawa Pantami hakane a yayin da yaje ofishin jam’iyyar ta APC ya kuma sabunta rijistarsa a matsayin dan jam’iyyar.

Karanta Wannan  Dukkan alamu sun nuna Jam'iyyar mu ta kama hanyar rugujewa>>PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *