Wednesday, March 18
Shadow

Duk Kannywood babu wanda yafi karfin shinkafa>>Inji Garzali Miko

Tauraron Kannywood, Garzali Miko ya halarci gidan abokin aikinsa, Nuhu Abdullahi inda sua yi shan ruwa acan.

An ji yana jinjinawa Nuhu yana fadar cewa, gashi ga me kudi.

Karanta Wannan  An kubutar da yara 4 da aka sace daga jihar Bauchi aka kaisu Jihar Anambra aka sayar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *