Tuesday, October 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Kwallon da Kylian Mbappe yaci a wajan atisaye bayan da ya koma wajan Atisaye na Real Madrid

Kylian ya ci kayatacciyar Kwallo a wajan Atisaye da ya koma.

Mbappe ya koma wajan Atisaye na kungiyar Real Madrid inda aka ganshi yana wasa da sauran ‘yan Kwallon Kungiyar.

https://twitter.com/i/status/2086873387918356661
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wannan fastuwar ta dauki hankula sosai, musamman yanda aka ga maza a sahun gaba a cocinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *