Friday, December 26
Shadow

Fasto ya caccaki Shugaba Tinubu daboda fara yakin neman zabe shekaru 2 kamin zabe

Babban Fasto a jihar Kaduna, Reverend Timothy Yahaya ya caccaki shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu inda ya bayyana cewa, yayi wuri a fara yakin neman zaben.

Yace yana kiran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ya dakatar da yakin neman zaben inda yace sai kwanaki 90 kamin zaben ya kamata a fara yakin neman zaben.

Reverend Timothy Yahaya yace gaba daya an manta da yiwa mutane aiki inda aka koma yakin neman zabe wanda a baya ba haka tsarin yake ba a kasarnan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda 'Yar Arewa, Sultana ta yi Hausa a BBNaija da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *