Friday, December 26
Shadow

Fatana shine a Samu Wani Minista ya aureni, Shi kuma Gfresh Baqin ciki ya hàllàqàshì>>Inji Tsohuwar Matar Gfresh, Maryam

Tsohuwar matar Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin wadda ya saka kwanannan, watau Maryam ta yi fatan a samu wani Minista ya aureta shi kuma Gfresh Al-amin Baqin ciki ya Hallaqashi.

Ta wallafa hakanne a shafinta na Tiktok.

Wani ne ya mata comment din hakan inda saboda jin dadi da amincewa da comment din ta hadashi da hotonta ta dora a shafinta.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Ji yanda Naira Tiriliyan 210 ta yi batan dabo a kamfanin mai na kasa, NNPCL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *