Friday, February 13
Shadow

Fati Washa ta haskaka a wadannan hotunan

Tauraruwar Fina-Finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan inda ta haskaka sosai.

Fati ta saka hotunan a shafinta na sada zumuna wanda suka kayatar da masoyanta.

Karanta Wannan  Kalli Kwalliyar Sallah ta Fati Washa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *