Gwamna Abba ya Gabatar Da Sabon Kasafin Kuɗi Domin Biyan Sabon Albashin Ma’aikata N70,000.
Gwamnatin jihar Kano ta gabatar da ƙarin kasafin kuɗi ga majalisar dokokin jihar. Za kuma a yi amfani da wani bangare na ƙarin kasafin kuɗin ne wajen biyan sabon mafi ƙarancin albashin da aka cimma yarjejeniya a kan sa tsakanin ƙungiyar ƙwadago da gwamnatin Najeriya.
Me zaku ce?