
Gwamnan Zulum ya isa garin Marte garin da ‘yan ta’adan BH suka kai mummunan hari kwanan nan, inda Gwamnan zai kwana a can tare da tawagarshi.
Muna Addu’ar Allah ya kawo mana karshen wannan musifan da ta addabi yankinmu na Arewa dama kasarmu Najeriya.