Tuesday, February 24
Shadow

Gwamnan Jihar Bauchi ya mika yaran da aka sace daga Bauchi zuwa Anambra hannun iyayensu

Yaran da aka sace daga jihar Bauchi su 3 zuwa Jihar Anambra an mika su hannun iyayensu bayan kubutar dasu.

A shekarar 2024 ne dai mutumin da ake zargi ya sacesu.

Kwamishinan ‘yansandan jihar Bauchi, Auwal Musa ne ya mika yaran ga gwamna Bala Muhammad na jihar ranar Laraba.

Daga nan ne shi kuma gwamnan ya mika su hannun iyayensu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Siyasa ba da gaba ba Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare da Ministan tsaro, Bello Matawalle na tafawa a wajan jana'izar Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *