Tuesday, February 24
Shadow

Gwamnatin tarayya zata gina Titin jirgin kasa na cikin gari a Kano irin wanda ake gani a kasashen Turawa

Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya zata gina titin jirgin kasa na cikin gari da zai rika jigilar mutane a jihar Kano.

Hakan ya fitone daga bakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.

Yace Gwamnatin zata kashe Naira Tiriliyan 1 wajan gina wannan titin jirgin.

Ya bayyana cewa wannan na daga dalilan da suka sa ya koma jam’iyyar APC dan hada kai da Gwamnatin tarayya wajan kawowa jihar Kano ci gaba.

Karanta Wannan  El-Rufai na son kawo rudani a kasarnan>>Inji Wata Kungiyar Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *