Iyalan Alhaji Maigari Geidam ne suka aurar da ‘ya’yan nasu a ranar Asabar din da ta gabata a garin Geidam dake jihar Yobe.
Amaren sune Fatima, Halima, Khadija, Hassana da kuma Binta, inda tuni kowaccen su an kai ta gidan mijinta.
Allah Ya ba su zaman lafiya.