Saturday, July 25
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda Adam A. Zango ya bayar da labarin rikicin addini ya rutsa dashi ya sha da kyar lokacin yana karamin yaro

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya bayar da labarin yanda fadan Addini ya rutsa dashi a lokacin yana yaro bai wuce shekaru 10 ba a Duniya.

Adam A. Zango ya bayar da labarinne a shirin Zangon Jita wanda mawaki Ali Jita ke shiryawa.

Adam A. Zango ya bayyana yanda Rayuwarsa ta shiga cikin Hadari a lokacin wanda da kyar ya sha shi da ‘yan uwansa.

@realalijita

Wasa Farin Girki – Adam A Zango a Tattaunawar sa da Zauren Jita

♬ original sound – Ali Jita
Karanta Wannan  Sule Lamido Yayi Barzanar kai PDP kotu saboda an ki sayar masa da Fom din tsayawa takarar shugaban jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *