Thursday, September 17
Shadow

Hadisin dake cewa iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) na wuta ya inganta>>Inji Sheikh Sa’idu Maikwano

Idan dai magana ta Ilimi za’a yi ba maganar karfi ko zage-zage ba.

Hadisin dake cewa iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) na whuta ya inganta

Kuma masu cewa iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) na cikin Ahlul fatrah ba gaskiya bane, Addinin Annabi Ibrahim (AS) na yin Imani da Allah shi kadai ya riskesu, amma basu yi Imani ba

Sannan abinda ya kamata mutane su gane shine babu wanda ke da nasaba ga Allah, babu wanda ya isa ya kai dole Allah ya masa wani Abu.

Allah shine Ubangiji na kowa da komai yana yin abinda ya ga dama, shiyasa yayi wannan Hukunci

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wannan matar da ta cinye kwanuka 5 na abinci a wajan taron jana'iza ta jawo cece-kuce

Inji Sheikh Saidu Mai Kwano

@salisuahmadmuhammad0

Saurari Zazzafan Martanin Sheikh Sa’idu Mai Kwano Bayan Abinda Yafaru Da Sheikh Lukuwa. Part:3#foryou #hausatiktok #sokoto

♬ original sound – Saliss~~Sunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *