Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan matar da ta cinye kwanuka 5 na abinci a wajan taron jana’iza ta jawo cece-kuce

Wata mata ta janyo cece-kuce bayan data nuna abinci kala-kala data ci a wajan jana’izar Tauraron fina-finan kudu Alexx Ekubo da ya rasu.

Matar dai ta dauki Bidiyon abinci kala-kala sun kai 5 wanda taci a wajan jana’izar.

Hakan ya jawo cece-kuce inda wasu da yawa ke cewa ita bama jana’izar ce ta kaita wajan ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani a Kano ya dauko Kilaki ta biya masa bukata da alkawarin zai bata dubu 5 amma ya bata dubu 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *