Tuesday, October 13
Shadow

Sabuwar Wakar Da Rarara yawa Pantami ta kara daukar hankula

Wakar da Rarara yawa Pantami ta dauki hankula a kafafen sadarwa.

A Sabuwar wakar an ji yana kara sukar Dan takarar Gwamnan na jihar Gombe a jam’iyyar PDP.

A baya dai Rarara yayi waka makamanciyar wannan data jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Ikon Allah: Kalli Bidiyon yanda Sojojin dake cikin tawagar yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu suka kaure da fada suna dukan Juna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *