
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad ta bayyana cewa, ta hadu da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar kuma ya bata kyautar Naira Miliyan 20.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita, wadda Ali Jita ya jagoranta.
Saidai tace kudin bata yi wani abun azo a gani dasu ba yawanci mutane ta rika saiwa kyautuka.