
Mawakin Kudu, Portable ya gargadi sojojin America da cewa kada su shigo Najeriya.
Portable ya bayyana cewa, Duk sojan America da yayi gigin Shigowa Najeriya ba lallai ya koma gida ba.
Ya bayyana hakane a wata hira da suka yi da wani sojan kasar Amurka dan Asalin Najeriya.
Portable yace me yasa sojan bai tsaya yawa kasarsa yaki ba?